AFRITUNES WEEK 179 ALHERI BY E DANIELS COVER BY DONVIC

2 comments

donvic169.9421 days ago2 min read


‎Hello everyone this is my entry for the week 179 it a song my E-Daniels title ALHERI......

‎It another beautiful week and God has been merciful.... through the pains, challenges and situations we are still here all glory to God....The grace of God has always been sufficient for me my family and friends......

‎ALHERI is in Hausa language which simply means GRACE.....

‎And the song talks about God unending grace and love poured on us intentionally not minding if we are right or wrong.... because when we are yet sinners Grace died.....
‎Enjoy the song as you enjoy the grace of God..... thank you


LYRICS SOURCE

‎Alherin ubangiji na babu iyaka
‎Alherin ubangiji na babu iyaka
‎Kaunan ubangiji na babu iyaka, oooh
‎Kaunan ubangiji na ai babu iyaka
‎Salaman ubangiji na ai babu iyaka
‎Salaman ubangiji na babu iyaka
‎Alherin
‎Alherin ubangiji na babu iyaka
‎Alherin ubangiji na babu iyaka
‎Babu iyaka (babu iyaka)
‎Babu iyaka (babu iyaka)
‎Alherin ubangiji na babu iyaka
‎Whoa whoa yeah
‎Alherin ubangiji na abin mamaki ne
‎Kafin in san Yesu Christi
‎Shi ya riga ya san ni
‎Abin da Yesu ya ba ni
‎Babu wanda zai ba ni
‎Abin da Yesu ya yi min
‎Babu wanda zai yi min
‎Shi ne mai biyan bukatu
‎Shi ne mai ba da salama
‎Cikin dukan duniya babu wanda zai yi abun ya yi (ya yi)
‎Shi ne mai biyan bukatu
‎Shi ne mai ba da salama
‎Cikin dukan duniya babu wanda zai yi abun ya yi
‎Alherin ubangiji na babu iyaka
‎Alherin ubangiji na babu iyaka
‎Ai Babu iyaka (babu iyaka)
‎Ai Babu iyaka (babu iyaka)
‎Alherin ubangiji na babu iyaka
‎Kaunan ubangiji na babu iyaka
‎Salaman ubangiji na ai babu iyaka


▶️

Hashtags 7
A general topic community built around PoB technology and the POB token

Comments

Sort byBest